<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>572</hymn_number>
<title>Yesu Kristi Ubanjinmu Muna Kawo Maka Godiya LW572</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu Kristi Ubanjinmu
 Muna kawo maka godiya
 Don ka kwashe alhinin mu duk
 Sa'anan ka ba mu salama

[V2]
 KORUS
 Salama....ta Allah
 Wadda ta fi gaban ganewa
 Salama....ta Allah
 Tana tsare duk zuciyata.

[V3]
 2) Akwai murna da farin ciki
 Domin dukan masu tsabtan rai
 In mun tsaya da bangaskiya
 Za ka ba mu salama sosai.
 Korus</lyrics>
</song>